Wannan shine bidiyon da Prof Ibrahim Maqari yayi nacewa bakowane kafuri bane Allah zai sakashi a wuta ba domin kuwa akwai wadanda Allah bazai sakasu acikinta ba.
Wannan shine bidiyon da Prof Ibrahim Maqari yayi nacewa bakowane kafuri bane Allah zai sakashi a wuta ba domin kuwa akwai wadanda Allah bazai sakasu acikinta ba.
Na Bar Kannywood Daga Yau Alhamis Ko Zuciyata Ta Samu Nutsuwa Inji Sahir Abdul Malam Ali Kwana Casa’in
Wannan shine kadan daga cikin laifin da Asmee Wakili tayi hukumar tace fina finai ta yanke mata hukuncin kora daga kannywood
Shin inkaine a matsayin @abbaelmustapha1 shin wani hukunci zaka yanke mata domin kawo gera.
Allah ya bada Zaman Lafiya🤲
Allah Sarki Hotunan Matan Kannywood da Suka da rasu Suna da Kuruciya, Allah Ya gafarta Masu
Wannan sune jerin wasu daga cikin Yan Mata a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa wanda Allah ya dauki Rayuwar su a lokacinda suke da Kuruciya.
Muna Masu Addu’a Ubangiji Allah Ya gafarta Masu idan tamu tazo Yasa Mu cika da imani Ameen.