Allah Sarki Hotunan Matan Kannywood da Suka da rasu Suna da Kuruciya, Allah Ya gafarta Masu
Wannan sune jerin wasu daga cikin Yan Mata a Masana’antar Shirya Finafinan Hausa wanda Allah ya dauki Rayuwar su a lokacinda suke da Kuruciya.
Muna Masu Addu’a Ubangiji Allah Ya gafarta Masu idan tamu tazo Yasa Mu cika da imani Ameen.
0 Comments