Bayan Yawon bude daga Kasar London Jaruma Fatima Usman Kinal ta Zarce Kasa Me tsarki.
Kyawawan Hotunan Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima Usman Kinal a Kasa mai Tsarki bayan tabar Kasar London a Yawon bude ido da taje
Jarumar itace ta wallafa Hotunan nata a Shafinta na Instagram
0 Comments