Dan Uwa rabin Jiki Jaruman Kannywood tare Yan uwansu uwa daya uba daya.

Advertisement

Dan Uwa rabin Jiki Jaruman Kannywood tare Yan uwansu uwa daya uba daya.

 Dan Uwa rabin Jiki Jaruman Kannywood tare Yan uwansu uwa daya uba daya.

Fitattun Jaruman Kannywood tare yan uwansu na Jini wanda suke uwa daya uba daya a yanzu dai magi yawancin jaruman Kannywood basa boye Fuskokin yan uwansu mata, iyalai harma da iyayen su.

Hakan yasa suka wallafa hotunan yan uwan nasu a Shafukan su na sada zumunta, ku danna akan wannan faifan bidiyon dake kasa domin ganin Jaruman da yan uwan nasu.

Post a Comment

0 Comments

on Freevisitorcounters.com