Hotunan Fatima Mai Zogale a Sabon Wajen Sana’arta a Abuja
yadda allah yaso da bawansa haka zayayii dashii yadda Fatima Allah ya Daga darajarta alokachi da yaso wane fatan zakayii mah Fatima maii Zogale.
fatima mai zogala tayi Farin ciki Sosai da Wakar da rarara yayi mata wadda sanadin Haka Fatima tayi Suna a duniya allah yayi mamu jagora akan sanaramu.
yadda fatima ta shahara wurin iya hada zogala kasance maii godiya ga Allah rabonka nakanee
0 Comments