Hotunan ‘ya’yan jaruman kannywood da suka kai mun zalin aure, Da kuma wanda tafi kyau daga cikin su
Wanna itace yar gidan Aminu shariff wato (momo)
Wannan itace ameerah yar gidan ummah shehu
Wannan yar gidan hhafsat idris (Barauniya )
Wannan rukayya yar gidan mai shunku
wannan imam yar gidan Sani danja
Wannan Kumar yar gidan yakubu Muhammad
Wannan fatima yar gidan sarki wato ali nuhu
0 Comments