Innalillah Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Slow Motion rasuwa a wani gari Kusa da Sudan, Allah Ya gafarta Mata.

 Innalillah Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Slow Motion rasuwa a wani gari Kusa da Sudan, Allah Ya gafarta Mata.

Yanzu Yanzu nan Muke Samun Labarin cewa Allah Yayiwa tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Slow Motion rasuwa jiya da daddare a wani gari kusa da sudan.

Jarumar Kannywood Mansurah isah itace wacce ta wallafa labarin rasuwar a shafinta na Instagram, Fati slow tana daya daga cikin Fitattun Jaruman Kannywood da sukayi tashe a Shekarun baya.

Allah ya gafarta Mata Ameen

No comments:

Post a Comment