Jerin Jaruman Kannywood Wanda Su Ka Samu Koma Baya A Masana’antar đŸ˜­

Advertisement

Jerin Jaruman Kannywood Wanda Su Ka Samu Koma Baya A Masana’antar đŸ˜­

 jerin jaruman kannywood wanda su ka samu koma baya a masana’antar đŸ˜­

rahoto kan wasu furodusoshin Masana’antar Kannywood da suka shahara a baya, amma yanzu aka daina jin duriyarsu duk da cewa suna nan da ransu. A wannan makon, Aminiya ta zakulo wasu jarumai maza da mata da suma aka daina jin duriyarsu a masana’antar.

Aminu Ilu wanda aka fi sani da Aminu Acid jarumi ne da ya yi fice a zamaninsa, wanda daga baya ya koma makaranta a Ibadan, inda ya karanci bangaren kiwon lafiya. Yanzu haka yana aiki ne da Gwamnatin Jihar Kano.

Post a Comment

0 Comments

on Freevisitorcounters.com