Ya Allah Ka Karbi Ibadun Mu 🤲
Al'farmar Annabi Muhammad SAW 💓🕋
Ku Kalli First (1) Last Episode Din LABARINA 🎦👇
Ku Kalli Second (2) Last Episode Din LABARINA 🎦👇
>>>>~~~~>>>
SANARWA AKAN LABARINA SEASON (9)
Salamu alaikum, ina yi mana barka Sallah, Allah ya karbi ibadun da mu kayi a
Ramadan 🤲 ☪️
In sha Allah Nan da Sati Uku masu Zuwa zamu fara fara Haska LABARINA SEASON 9. ( 3 ga watan May ) a wuraran da muka saba haskawa,
Allah ya sa mu fita kunyar masu kallon 🙏 muna godiya ga masoya wannan shiri na.
0 Comments