Tsohon Mijin Fatima Mai Zogale Yana Rogon ta dawo Dakinta Kodan tausayawa rayuwar Kananan Yayansu

Advertisement

Tsohon Mijin Fatima Mai Zogale Yana Rogon ta dawo Dakinta Kodan tausayawa rayuwar Kananan Yayansu

 Tsohon Mijin Fatima Mai Zogale Yana Rogon ta dawo Dakinta Kodan tausayawa rayuwar Kananan Yayansu

Da dumi duminsa tsohon Mijin fatima Mai Zogale Ya bayyana a Kafar sada Zumunta na TikTok inda yake neman Tsohuwar matar tashi data daure ta koma dakinta kodan tausayawa rayuwar Kananan Yayansu.

Kamar dai Yadda aka sani Rarara shine wanda Ya wake fatima Mai Zogale har tayi suna a idon duniya sannan Ya shirya mata taro na Musamman inda akaci akasha.

Har izuwa Yanzu dai babu wani labari daga wurin Fatima Mai Zogale Kan maganar da tsohon Mijinta Yayi na Yiwuwar Komawar ta Dakinta.

Kuci gaba da bibiyar Wannan shafi namu domin jin Yadda zata Kasance

Post a Comment

0 Comments

on Freevisitorcounters.com