Kalli Hotunan Jarumi Ibrahim Maishinku tare da Mahaifiyar sa da Sauran Yan uwansa.

 Kalli Hotunan Jarumi Ibrahim Maishinku tare da Mahaifiyar sa da Sauran Yan uwansa.

Jarumi ibrahim Mai shinku na bayyana Hotunan Mahaifiyar sa tare dana Yan uwansa Wanda Hakan ya bawa Mutane Mamaki Kasancewar wannan shine Karo na farko da jarumin Yayi Hakan.

Tofa Kishi Kumallan Mata Jarumin Mawaƙi Lilin Baba Yaja Kunnen Mutane Akan Matarsa...

 

Tofa Kishi Kumallan Mata Jarumin Mawaƙi Lilin Baba Yaja Kunnen Mutane Akan Matarsa...


Ga cikakken video nan mun ajiye muku a kasa ku kalla...




Shekara ta 10 dayin Aure Ina Fatan Allah Ya Kashe ni a Dakin Mijina – Fati Ladan

 Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Ladan ta bayyana irin Zaman Amana dasu kayi da mijinta har tsawon Shekara goma, Kuma tayi fatan Allah ya kashe ta a dakin Mijin ta.

Fati tayi waɗannan kalaman ne a hirar da tayi da manema labarai dangane da cikar ta shekara goma a gidan aure a gidan mijin ta dake a Jahar Kaduna. Alhaji Yerima Shettima, shine Mijinta Kuma shine Shugaban Ƙungiyar Tuntuba ta Matasan Arewa (Arewa Youth Consultative Forum).

Fati da Mijinta Alhaji Shettima suna da Yaya biyu a tsakanin su, Aisha Humaira da Muhammad Shafi’u, kuma suna zaune ne a Kaduna. Fati ita ce amarya a cikin matan sa biyu.

Kyawawan Hotunan Jaruma Rahama Sadau taje Yawon bude ido a Kasar Italy

 Kyawawan Hotunan Jaruma Rahama Sadau taje Yawon bude ido a Kasar Italy

Hotunan fitacciyar Jarumar Kannywood rahama Ibrahim da akafi sani da rahama Sadau wanda ta dauka a kasar Italy a wani yawon bude ido da taje.

Wannan dai ba shine karo na farko da Jarumar ke irin Wannan tafiye tafiye, takan je kasashe da dama domin shakatawa.

Allahu Akbar: Yau Nura Mustapha Waye Director na (Izzar So) yake cika shekara biyu (2) Da Rasuwa, "Muna Barar Addu'arku Allah Ya Kara Jaddada Rahama A Gareshi"

 

Allahu Akbar: Yau Nura Mustapha Waye Director na (Izzar So) yake cika shekara biyu (2) Da Rasuwa, "Muna Barar Addu'arku Allah Ya Kara Jaddada Rahama A Gareshi."

#Ameen.

Kuyi Kasa Domin kallon Chikakken Bidiyon 🎦 👇 











KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇