Allah Ya Karawa Annabi Muhammad SAW 💓 Daraja 🤲🕋
Kowa Ya Sani "Ni Ba Mawakin Neman Abinci Bane ..."👇
Fitaccen Mawakin Siyasar Dauda Kahutu Rarara Sunyi Murnar cika Shekaru Goma Sha biyu (12) dayin Aure, tare da mai dakinsa Sadiya Lawan Fagge.
Allah Ya Kara Basu Zaman Lafiya🤲
0 Comments