An daura Auren Kanwar Jaruma Maryam Ceeter Allah Ya bada Zaman Lafiya
An daura Auren Kanwar Fitacciyar Jarumar Kannywood Maryam Abubakar da akafi sani day Maryam Ceeter.
Jarumar itace wacce ta wallafa Hotunan a shafinta na Instagram Allah Ya basu Zaman Lafia Ameen
0 Comments