Jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq Yayi Murnar Cika Shekaru 11 dayin Aure tare da iyalansa
Fitaccen Jarumi Masana’antar Shirya Finafinan Hausa Sadiq Sani Sadiq Yayi Murnar Cika Shekaru 11 dayin Aure da Matarsa da yayansa.
Muna Masu Addu’a Ubangiji Allah Ya kara bada Zaman Lafiya Ameen
0 Comments