Shin kun gane ta,wana finafinan ta kuka sani a lokacin da take karama da kuma ainihin sunan ta?
A Shekara 2 zuwa uku baya hoton ta ya bayyana a lokacin da tayi saukar Alqur’ani mai tsark, sai kuma hoton ta Jarumi Adamu Zango shima ya bayyana a lokacin, mutane da dama sunyi mamaki ganin yadda ta girma.
0 Comments