Hotunan Jarumi Abba El-mustapha a wurin taron Saukar Alkur’ani Mai girma na Babbar Diyarsa, Allah Yasa Albarka.
Masha’Allah Babbar Diyar Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Abba El-mustapha Wanda a Yanzu shine Shugaban Hukumar tace Finafinai ta jahar Kano ta Sauke Alkur’ani Mai girma.
Jarumin Shine Ya wallafa Hotunan a Shafin sa na Facebook inda Yake neman Addu’ar Mutane akan Wannan abun Alkhairi daya same shi.
Allah Yasa Alkhairi Ameen.
0 Comments