Allahu Akbar Hotunan Mahaifin Marigayiya Saratu Gidado tare da Yayarta, Mijinta da Kuma ‘Yayanta, Allah Ya gafarta Mata
Wasu daga Cikin Hotunan Marigayiya Saratu Gidado tare da babbar Yayarta, Mijinta, da Kuma Yayanta na Cikinta.
Muna Addu’a Ubangiji Allah Ya gafarta Mata Ameen
0 Comments