otunan Wata Kyakkyawar Budurwa Yar Shekaru 20 Mai Suna Khadija Muhammad ta Sauke Alkur’ani Mai, Allah sa Alkhairi
Yadda wata ƙyakkyawar budurwa ƴar shekara 20 mai suna Khadija Muhammad ta sauke qur’ani mai girma a madaratul “Darul Huda Islamiyya da ke Unguwar Getsi dake Nasarawa GRA a jihar Kqno.
Allah kasa qur’ani ya cece mu a ranar tashin alƙiyama.
0 Comments