Fati Ladan tana ɗaya daga cikin tsoffin Jaruman Kannywood da baza’a taɓa mantawa da irin gudunmawar data bayar ba.
Jarumar tayi auren ta ne a lokacin da take ganiyar daukakar ta.
Ta auri uban ƴaƴan ta Yerima Shettima,suna zaune a garin Kaduna.
Mijin na ta Yerima ya wallafa a shafin sa yadda matar tashi ta taya shi murnar karin shekara da yayi a duniya.
Ga kaɗan daga cikin hotunan,ku cigaba da kasancewa damu domin samun labarai da ɗumiɗumin su mungode.
0 Comments