Kyawawan Hotunan Jaruma Rahama Sadau taje Yawon bude ido a Kasar Italy
Hotunan fitacciyar Jarumar Kannywood rahama Ibrahim da akafi sani da rahama Sadau wanda ta dauka a kasar Italy a wani yawon bude ido da taje.
Wannan dai ba shine karo na farko da Jarumar ke irin Wannan tafiye tafiye, takan je kasashe da dama domin shakatawa.
0 Comments