Mawaki Dauda Kahutu rarara tare da Mai Dakinsa Sadiya Lawan Fagge Sunyi Murnar Cika Shekaru 12 dayin Aure
Fitaccen Mawakin Siyasar Dauda Kahutu rarara Sunyi Murnar cika Shekaru Goma Sha biyu dayin Aure tare da mai dakinsa Sadiya Lawan Fagge.
Allah Ya Kara Zaman Lafiya Ameen
0 Comments