Mawakin Kannywood Dan Musa Gombe Ya Samu Karuwar Da Namiji Ya Kuma Rada Masa Suna (Abdula’zeez) Allah Ya raya
Fitaccen Mawakin Siyasar Nan Kuma Mawaki a Masana’antar Kannywood Dan Musa Gombe Ya Samu Karuwar da Namiji Ya Kuma Sa Masa Suna Andul’azeez.
Mawakin Shine wanda Ya Wallafa Hotunan tare da mai dakinsa a Shafin sa na Instagram.
0 Comments